Kina da muradin samun sakonnin cibiyar mata ta DAKE AKE GLOBAL CONSULTANCY🌹 kai tsaye akan allon wayarki?
Adana (save) lambar nan 081 2222 8484 a asusun tara lambobin da ake so (phone contact).
Kina yin saving en lambar, garzaya whatsApp ki kwada min sallama tare da bayyana min cikakken sunayenki da shekarunki, in sha Allah kin wuce wurin.
WANNAN SAKO NE DAGA: Cibiyar bincike da wayar da kan mata tare da inganta lafiya da zamantakewa ta DAKE AKE Global Consultancy karkashin jagorancin Hadiza Balanti.